TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 4 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 4 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 4 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng  Dasauri harda gudu suka kama hanyar zuwa gunsu saidai kash suna kaiwa dai dai wajen masu tsaron hanyoyi saisuka taresu suka hanamasu wucewa saboda dokace bawanda yake wucewa daga nan zuwa gun flyt sai waenda zasu shiga jirgin,,,….+ Cikin magiya nusy tafara masu magana “pleace dan Allah kuyi hak’uri kubarmu mushiga gun yayanmu zamuje plss” kallonsu yai d’ayan yace “ina card’s d’inku” kallon juna sukai nusy tace “kaga a uzurce muke wlh bamuda card’s plss kubarmu muje” bindiga suka fiddo cikin masifa suka nunasu sukace “idan bakubar nan ba zamu harbeku wlh kokuma mukaiku station d’inmu” badan sunsoba haka sukabar wajen suna kallonsu MUJAHID har suka shige jirgi suka d’aga suka bar wajen,,,…. Wani naushi nusy takaiwa iska tareda fad’in “ohhh…!!!shettt”  munira kuwa ji take kamar tai kuka tsabar takaici Amira kuwa shuru kawai tai tajuya sukabar wajen,,”….. Saida sukai ban kwana da juna cikin fara’a sannan yashiga jirgin shi da …