TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 3 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 3 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 3 BY AUFANA Ganin MUJAHID tareda Rayyan suna k’ok’arin fitowa a cikin dalleliyar motarsu yasa suka gane cewa su d’inne take kallo,, dasauri Nusy tarik’ota suka zauna cikin b’acin rai da masifa tace “haba feedom mekikeyi hakane so kike kibamu kunya ne”  shuru tai takafe idanuwanta gu d’aya sai kawai sukaga kwallah sunfara zubomata daga idanu,,,….+ Mamakine har yanzu cike fam a zuviyoyinsu dakuma tarin tambayoyi ga MUFIDA, ahankali tad’ago ta kallesu sannan tace “friend’s ina cikin matsala ina cikin damuwa” subhanallah feedom  meke faruwa dake ne…?? Nusy ta tambayeta,,,…. Shuru tai can kuma tafara magana kwallah nabin kuncenta “ina cikin matsala friend’s abunda Amira tafad’a naga laifinta hadda fushi nai da’ita yau yazama gaskiya ya tabbata akaina” murmushi Amira tai saboda tini tagano kwanan zancen takuma fahimci inda yadosa, “mekenan feedom?” sake kallo nusy tai tace “Nusaiba zuciyata ta tsunduma tsundum acikin kogin k’aunar MUJAHID bansan ya akayi hakan tafarub…