TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng  BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_+       *******Haka sukacigaba da kula daita da abunda ke cikinta doctur Aysha ma tana kokari sosai wajen duba abundake cikinta akai akai saboda sanin lafiyarsa,,,…. Zaune take agefen gadonta tanashan iska, daure take da towel kasancewar fitowarta kenan daga wanka, dan k’aramin towel ne ahanunta tana tsattsafe jikinta, ji take towel din ya’isheta dikya dameta donhaka ta saukesa k’asanta kawai tarufe k’aton cikinta tabar bobbs dinta a fili tana shan iska saboda suma yanzu sunk’ara cika suna damunta,, so take tad’aga tad’akko man shafawa amma kuma ganda takeji,,,…. Kwanciyarta tai tanashan iska saiga MUJAHID yashigo, ganinta a kwance saiyai dariya tareda k’arasowa kusa daita yazauna yana mata murmushi sannan yace “my only na yadai kodai jikin ne”  murmushi tai sannan tace “a,a lafiya na kalau wanka nai shine kuma nakejin kiwar tashi nad’akko mai nashafa” dariya yai sannan yatashi yadakko m…