TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 11 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng  Cikin sallama yashigo parlon sarki kasancewar baya fada yashigo sashensane, sarki Abdul-samad dake zaune kan kujera yana karanta mujallun da aka kawomasa na halinda talakawansa ke ciki a wani yanki yad’ago a hankali cikin fara’a tareda karb’a sallamar ganin tilon dansa magajinsa yariman masarautar BAGDAAZ,,,….+ Ahankali yak’araso yadurk’usa cikin tsintsar ladabi yagaida mahaifin nasa “barka da hutawa Abbu” shima cikin stintsar so da k’aunar d’an nasa ya’amsa masa cikin harshen larabci kamar yanda yamasa magana kasancewar indai ba a fada sukeba to MUJAHID baya kiran mahaifinsa da Abbu saidai sarki shima Biryama yake kiransa idan kuma a fada ne saiya kirasa da SULTAN KO YARIMA, “barka dai Biryama fatan kana cikin koshin lafiya” ya amsa masa, MUJAHID kuma baisake cewa komaiba saiya zauna,,”… Tinda sarki yaga shigowar MUJAHID yakumaga yanayin fuskarsa yasan yanada damuwa saboda tin MUJAHID na k’arami sarki yafi kowa sanin ha…