TAWA TA SAMENI CHAPTER 38 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 38 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 38 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya nakeyi cikin kananan kaya in same shi daidai san da yake motsa jiki karfe takwas,ina shiga zai ce big gal kinyi kyau,in gabatar mashi da abin ciye ciye,Lipton yake fara sha sannan yaci sauran kayan ciye ciyen, sai yayi dam sannan in hada mishi ruwan wanka,da ya fito Www.bankinhausanovels.com.ng sai na dauko masa jeans da sauran kayan da yake amfani dasu,in ya gama shiri sai yace nayi kyau big gal?sai nace kayi mana sai in raka shi bakin kofa Tunda nazo bai taba barina na fita waje ba haka baya bari nazo in wasu abokanshi sunzo sai na sa hi- jabina, in nace ya kaini yawo sai yace baya son mu- tane suna ganin mashini,shine yayi ma mama waya da baba yacce musu mun wuce,kafin ya dawo da rana na gama abinci, haka in dare yayi bana wasa da cikinshi yaci muna hira tare da yan wasann,i in lokacin kwanciya yayi in sheka Www.bankinhausanovels.com.ng kwalliya tare da sa turaruka kala kala masu kamshi,bana sa komai a jikina in sh…