MAI TAFIYA CHAPTER 4 MAI TAFIYA CHAPTER 4 Www.bankinhausanovels.com.ng Duniya budurwar wawa…kowa ya daka ta tata ya sha kuka!4 Kano, Nigeria Ahayye..yau ana shagalin duniya a gidan nan” cewar ‘yar Modu ” gaskiya ku din nan an yi ‘yan kwal uba! Kamar lokacin da uwarku take da cikinku ta zagi ubanta! Wannan balbalcewa haka.2 Ko da yake zaman duniya ai ta gaji haka..in dai da ranka ai dole sai kayi motsi. Rayuwa idan ba ka daga ‘yar kwalbar nan kana dan zuke zuken nan ya kwakwalwarka za tayi kiliya? Ai sai dai bakin cikin duniya ya yasarka a gindin kwalbati irin yadda ya yada uwata da tayo cikina a kwararo. Billahillazi bata mike ba sai da ta sankato ni! Ahayye Allah raba mu da takaicin duniya…cas!6 Rukky ce ta kalle shi tana dariya ” Dama ‘yar maduwaye kai shege ne? Katakatan uba! Haba dole tambadewar tayi yawa ka ce tsotso kayi a nono..hahaha” ta kwashe da dariyar ban haushi5 Yayi sakaka da baki ” Yo ke uwar taki da tayi cikinki ta hanyar halas alfahari tayi da ke? Ku ji ni da karamar ‘yar iska. Me kika fasa?kwana…