BABBAR YARINYA CHAPTER 2 Oum Aphnan
BABBAR YARINYA CHAPTER 2 Oum Aphnan Www.bankinhausanovels.com.ng Oum Aphnan✍? Typing…? BABBAR YARINYA Oum Aphnan✍? Alheri Writers Asso.? Shafin yau ,Sadaukarwa ne ga great writer,wato Malam Boss?,Allah ya ƙara basira,yakuma bar zumunci ﷽ Babi 3 & 4 Sosai ta fara rinjayar Ra’ayinsa ,kafin wayarsa ta shiga ɓurarin neman Agaji. Aɗan furguce ya fara waige² ,itakuma taƙi bashi damar hakan sai faman mammanne masa takeyi ,tana daɗa boƙaro masa Albarkatun ƙirjinta ,da lalube ya shafa wayar ya kanga a kunne,amma ya kasa magana saboda yanda ta zura masa Halshe cikin ɗayar kunnensa ,tana wulwula halshen a ciki tana ɗan hura masa Iska ,Hannunta na masa karakaina a bayan wuyarsa zuwa ƙeya tana masa tafiyar tsutsa Luf ya rufe ido ,yinajin wani yarrrr a jikinsa “Bross kanaji na kuwa? Open d door am here” Da sauri ya gwale ido ,kafin ya ɗan hankaɗeta ,ya nufi ƙofar da gaggawa ,baijira ta ta gama kintsawa ba ya buɗe ƙofar…………….ɗif ya ɗauke wuta ganin ta tsaye a bayan Ahmad tana f…