ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 2 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 2 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 2 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Granny yanzu komai ya na hannunki, dole ne mu san abin yi kafin ya dawo. Don nasan matukKar ya gane Zuri’a daya muke, ba zai yarda na cigaba da zama ba yadda ya tsani Mahaifina, nasan kuma dole tsanarsa nima ta shafeni.  Www.bankinhausanovels.com.ng Don a cikin ma su yi masa laifi daga Daddy sai Abbana, saboda a cikin labarin da ya bani a taKaice yayi min bayanin irin juya masa baya da suka yi. Kuma na ga tarin tsana da Kiyayyarsu a cikin idanunsa. . ° Granny ki daure ki bani dama na gyra zumuncin mu, ina son mu dawo ZURI?A DAYA kamar yadda muke tun tasowar mu” Cikin Kwalla Granny ta riko hannun Sameer – sannan ta ce, “Maigidana Allah ya na tare da mu, tunda ya san Kudirinmu na Alkhairi ne. ina son ka saki ranka ka dawo cikin mu, ka bar komai a hannuna. don mu ma nan burinmu kenan ni da Kanwarka da kuma dan uwanka Mustapha Karami, shi muke jira ya dawo sai mu tunkari Zuri’armu. Dole ne iyayenku su …