ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Mun tsaya Haana Umma ta kira ni, to yanzu ya za ayi? Ko mu Karasa bakin (gate) ko ya zo mu yake jira? Don kin san ba shi da wayar mu bare ya kira ya ce mana mu zo ya dawo”. “Gaskiya ne kuma, mu Karasa kada na fara yin wani laifin da ba nawa ba ya ce na shanya shi, don ni na kasa gane kalar sa wallahi”. Haka suka Karaso suna zuwa ba su ga kowa a gurin ba-sai iya motar sa kawai da wani mutum a tsaye kamar mai gadin motar, Haana ce tace.  Www.bankinhausanovels.com.ng ” – “Zahra ga dai “‘motarsa can*muje ma tambayi wancan mutumin ko ina ya shiga”. “.“ Kashe motar ‘suka yi suka nufo’ “shi, sallama suka yi masa ya amsa nan suka tambaye – shi ina mai motar don Allah? Nan ya basu amsa ~ da cewa. “Dama ni ya bari ya fade min za kuzo karber moter ku, da fatan dai kune?” Cikin sauri Haana ta ce, “Eh mune to ina moter?” “Yauwa, yace dama idan kunzo sai ku danyi hakuri dan fito naje na kirawo shi, don wani Uziri zai tsayayi”., Murmushi tayi tace, “Bab…