ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  tsawon shekarun da suka gabata, kuma naji dadin damar da na samu na bayyana miki komai, domin Abban ki bai son ana tuna masa baya, hakan yasa baya son a fada miki duk abin da ya faru. Shi yasa ko hotunan Aziza bai bari an aje su inda za ki gani ba bare har ki yi tunanin kina da wata ‘yar uwa, duk don gudun kada ya saki damuwa domin a duniyar nan bai son abin da zai daga miki hankali, hakan yasa duk yadda zai yi sai ya ga abin da kike so shi zai yi miki, yana KoKarin ganin ya baki dukkan farin ciki don yana ganin nishadinki. Tsananin son da ya yiwa ‘yar uwarki shi ne ya hade shi biyu yake miki shi mai tarin yawa. * ‘Don haka zan dauko hotunan na baya ki gani don ki Kara tabbatar da irin kamannin an Boye komai don kada ki gani ki tuna baya ki tashi hankalin ki, wai ya bari sai kin yi aure kin haihu, lokacin kin girma kin yi hankali shi ne zai sanar da ke komai”.Murmushi Haana tayi ta ce, “Abba na…