ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya tafiya da wata motar Mal. M.J ya kawo mata waccan. Yana ajje ta ya juya ya koma gida abinsa. Kai tsaye (class) ta nufa, nan ta tarar da su Zahra suma sun zo, tana shiga‘sai ga (lecturer) – dinsu ya zo Dr. David, nan suka shiga (lecture) ’ dinsu. _ Sai bayan da suka gama ne ta samu damar ” sanar da su yadda komai ya faru da ita, dama ta fara gaya ma Zahra zata bata mata rai ta kashe wayar abinta. Su Salma dariya suka yi sosai domin sun san abin da yayi mata ya yi ne don ya Kona mata rai, yadda suka nuna abin bai dame su ba sai suka bata haushi. ku abin ma baku dairya ya yi, cikin ku babu wanda zai taya ni jin haushi ko?” Salma tayi dariya ta ce, “Haba Barrister, ai duk ku biyun mukewa dariya. Shi Malam M.J a Ta ce, “Shi kenan Salma naji kuma na dauka, domin haka ma Granny ta ce min kafin na fito” Zahra ta ce, “A to, ai.ita gaskiya daya ce Haana, kowa yasan ba halin ki bane rashin kyautatawa don…