ZABI NA CHAPTER 7 BY FADEELARH ZABI NA CHAPTER 7 BY FADEELARH Www.bankinhausanovels.com.ng Tun daga wannan ranar kuwa Ameera bata qara ganin Zayd ba.. bata qara jin labarin shi ba. Ta sa damuwa sossai a ranta don kuwa lokutta da dama takan zauna tayi ta kuka.. ta rasa wane irin so take yi ma Zayd.. takan yi tunanin anya akwai soyayya mai qarfin nata a duniya kuwa??? soyayyar ma wadda ita kadai take yin ta..+ Qawarta Zarah ta tausaya mata matuqa akan halin da ta shiga.. kamar dai yadda Umma tayi mata nasiha akan mayar da hankali kan karatu ita ma Zarah hakan tayi.. musamman ganin jarabawar su ta matso. Da taimakon Allah Ameera ta samu natsuwa tayi facing upcoming examz dinta. Har a wannan lokacin dai Layla bata zama class.. kullum tana maqale da Habib.. Gaba daya jikinta ya saki don tana gurzuwa a hannun shi.. ya lashe ta tas, tun abinda suke yi yana yi mata dadi har ta daina jin dadi. Gaba daya ta daina sha’awa kawai dai tana yi ne don ta samu kudi daga hannun shi. Shi kanshi Habib din ta zo ta kula ya…