Y'AR MAULAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY

Y'AR MAULAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY
Y’AR MAULAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY  Www.bankinhausanovels.com.ng  Karar motoci da Dana Mutanen da ya Karo yasakata fahimtan cewa” Alh.Abubakar maloniya ya sauka”. Wanda cike da isah da Aji ta mike,Sauran matan na bin da kirari,Uwar gida Ta Alh.Maloniya. Tuni falon ya rikice da guda na Mata,Murmushi kawai take binsu dashi,wanda a hakan ta nufi Farfajiyar gidan,yan Uwanta da ma’aikatan ta na Mara mata baya”. Farfajiyar gidan Babu masaka tsinke….domun ko ta koinah Mutane ne kye Bulbulowa”. Wanda basu San ma daga inda suke ba”. Nufo Mai gidan Nata tayi,a yau duk wani Annuri ya bayyana a saman fuskanta”. Hayaniya ne ya karcame,yayin da Masu maulah da Maroka,suka Fara kirari da cewa” Allahu Akbar….Uwar gida Rangida,mata Tauraruwa mai Haskawa ta wajen Alh. maloniya uban B’ull…… Maganan Marokan ne ya datse,tuno da Abun dake faruwa,wurin kam duk yawan biladam nan,tsit kakeji,sai dai saukar numfashi. Cike da Dakiya da sanin Famin dasuka Dago masa,ya Fara Kitsawa hadi da nifan Bangaren shi”. Wan…