Y'AR MAULAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY

Y'AR MAULAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY
Y’AR MAULAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY                 Www.bankinhausanovels.com.ng  Bismillahir rahmanur rahim “Oummah Don Allah ki ajiye wannan sandar kijirani daga nan,ni da kaina naje barar maulan sai na dawo,kinga kin gaji,tun safe muke yawo”. Lalubar sandar Hannun ta ta farayi Yar dattijiwar tana fadin” Safiyyatu kina Ina?. Cikin sauri Wanda aka Kira da Safiyyatu ta matsa kusa da Datijjiwar tana fadin gani Oumma”.  “Yowa,nema mana inuwa Mu zauna,sai Mu duba Nawa ne muka samu a maular”. Tom”. Safiyyatu tace,hadi da Kama hannun Oumman Nata tana nufar wani karkashin Rumfar bishiyan dake gyefen titi”.   A kasan nan suka Zauna,yyn da Safiyya ta fiddo da jakar ledan maular tasu, hadi da Kallon Oumma,cike da Karaya tace” Oummah duka Naira #30 ne aka samu”. Ta fadi maganar kaman zata sa kuka,cike da Tausayin Kanta da Oumman Nata Makauniya”.  Shiru Oummah tayi kan tace”Tom Safiyyatu Allah ya samawa wanda muka samu Albarka”. Maza gifta ki tsallaka bakin hanya Kisamo mana koda Ruwa ne musha”. Kwal…