UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 7 BY SHATU

UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 7 BY SHATU
UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 7 BY SHATU                   Www.bankinhausanovels.com.ng  Ni kaina nasan nayi karfin Hali, da har nasa hannuna na Mari Ismail, Amma ya zanyi banida wani option, tunda bazan iya fada da Ummaah ba to tabbas Zan samu abun da zanyi Mata warning dashi,ba tareda na jira maganar su ba ki na kalla yanayin da suke ciki nasa kaina nayi gaba, Likita ya take min baya. Yanayin dawowar mu ya banbanta da tafiyar mu, lokacin da muka tafi ban taba tunanin zanyi bacin Rai a wañnan ranar ba Amma se gashi within hours wasu sun Bata min Rai na. Tunda muka tafi Bai cemin komai ba, se da muka karaso kofar gidan yace min+ ” Zan wuce?” Na gyada kaina saboda nasan he needs space kamar yadda Nima nake bukatar space din. Ciki na shige ban ma jira ya tafi ba, Ammi na parlor tana waya taji shigowa ta Dan nasan Bata ji sallama taba saboda can kasan makoshi na nayi. Ta bini da kallo har na karasa gefenta na zauna, tayi saurin yin sallama a wayar ta aje tare da kallona cikin idanu, fuskata ta…