UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 5 BY SHATU UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 5 BY SHATU Www.bankinhausanovels.com.ng Tunda muka sauke su Ammah a kasuwa, motar ta Yi shiru se da muka koma hanya kafin love birds din ciki Suka isheni da lovey dovey din su. Se na ayyana kenan haka nake damun Rayha ni da Dr Bature? Tuno shi da nayi se naji I’m missing him, da tuni ni ce zaune gaban mota munata Hira, Ammi ta kirashi tace Kar yazo akwai me kawo mu, shiyasa Bai zo ba. Ganin da gaske sun manta Dani cikin motar Dan Yaya Fahad na tambayar ta wai wanne suna zasu sakawa first daughter dinsu,jin haka yasa nayi murmushi na janyo littafin physics Dina Ina Kara solving linear expansion. Muna zuwa Bakori Yaya Fahad ya tambaye mu ko zamu wuce Funtua muga Baba, cikin sauri nace+ ” A’a mu tafi school kawai’ Tunda muka dawo hutun sau daya kawai yaje Gumel ya ganmu, tun muna tambayar Ammi yaushe Baba zai zo har dukkanku muka hakura, saboda na lura idan muka tambaye ta tayar Mata da hankali muke, Ina fata wannan sabuwar rayuwar da zata far…