UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 3 BY SHATU

UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 3 BY SHATU
UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 3 BY SHATU                     Www.bankinhausanovels.com.ng  Shi ne last speaker a program din, ya karba mic din ya Kara introducing Kansa, muryar sa a hankali, tone dinta very gentle, hatta tafiyar shi zai tabbatar maka da nutsuwar da yake da ita. Part din shi shi ne na quiz da zaayi tsakanin SS1 da SS2. Dukka participant din Suka fita, Ashe a class din mu baa Yi delegating ba, in fact mu bamu San da maganar bama kwata kwata. Seda aka Kira class teacher din mu yace ga wadda zatayi. Hankalina Yana kan Na’ila dake cemin na tashi naje kawai ko ni ko kuma Cynthia, nace Mata ni fa gaskiya ban shirya ba.+ ” Safiyya Abdullahi Gumel from SS1a” Haka naji muryar shi cikin kunnena, nayi saurin kallon Na’ila dake dariya kasakasa, haka Rayha da ita already ta fita, lokacin da ya Kara Kirana lokacin na tashi Babu yadda zanyi, kaina a kasa sannan na Bata rai na Isa wajen da aka aje min. Bayan an Dan Yi briefing din mu akan rules din aka fara, ana gamawa muka koma seat dinmu …