UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 10 BY SHATU UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 10 BY SHATU Www.bankinhausanovels.com.ng Na goge dukkan digit dinsa dake cikin wayata, haka chats dinmu nabi nayi wiping dinsu,na Kuma bi messages da mukai exchanging ta inbox nayi deleting dinsu Baki daya, ni nufi na ai bazan samu wani Abu da Zan dinga tunawa dashi ba. Haka nabi pictures dinsa cikin wayata na goge, zuciyata na Gaya min cewar it’s over, kullum idan nayi shiru se nace is not as if shi ne karon farko daya fara ganina da Yaya Ismail ba, karewa a gaban shi na Mara Yaya Ismail, na dauka darajar shi akan ta Dan uwana shi Kuma se yaga sakayar da zai min kenan. Na rufe chapter shi Amma kuma chapter ban tabbatar ba ko ta rufu ko Bata rufu ba. A hakan lokaci yaja har muka fara Shirin karkare semester, gashi daga wannan na gama preclinical Dina se Kuma clinical. Tun abun na damuna har nazo na Saba na fara kokarin mantawa dashi, saboda zuciya wata Mysterious hallittar Allah ce, idan kana son Abu yayi nesa da Kai se zuciya ta fara koka…