UMM ADIYYAH CHAPTER 58 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 58 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 58 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  “Eh na san za a samu ‘yar matsala ta wannan wurin, ban sani ba. Kawai ku je ko Baffa Mai-Kano ku samu da Yaya Nazeef din zan yi KoKarin na shigo nan da sati biyu Inshaa-Allah.” “Amma Zaid ina so ka sake tunani kafin dai a yanke komai.” Salisu ya facia daga Claya Bangaren. “Haba, dan group, ya kamata ka sani, ba na wata tantama, kai ma ai ka ganta and ka ce ba matsala, na san idan na zo komai zai daidaita.” “Ka san me na ke nufi sarai, ka daina kaucewa zancen nan, ni a tunanina ka na dawowa za ka yi abinda ya dace?” “Menene abinda ya dacen da ya wuce wannan?” “Yanzu dai duk turirinku daga kai har Ummu Adiyya ya ci ace kun huce, ya kamata ne ka yi KoKari ku daidaita, ba ka sake Haro wani sabon aiki ba.” “Hmm! Salis kenan, da a ce ba ka san komai bane, sai na tsaya yi maka bayani, amma ka sani. So, batun ka tsaya tambayata dalili bai taso ba, na sa iya Karfina, lokacin da ya dace, me zan yi idan ni kadfai ke saka…