TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 2 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 2 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Tana isa tak’ara murtuk’e fuska cikin tsintsar masifa tace “hallooo gyaizz ina buk’atar kubani aron hankulanku α nan” dasauri suka juyo suna kallonta tacigaba da tauna cwingom d’inta sannan tace “wane d’an rainin wayou ne yai parking yagaggiyar motarsa a inda nake parking motana” shuru sukai suna kallon juna hakan kuwa bak’aramin k’ara b’ata mata rai yaiya tak’ara jin haushi da takaici tasake cewa,,….+ “Waiko bakuji abunda nace bane” wanine can daga nesa yace “bawanda yai parking motarsa anan danma yau ko mota bamuzo da’ita ba watakil dai awaje ne” rantane yak’ara baci kamar tai kuka sai kawai tawuce fuuu kamar zata tashi sama,,,…. Tana fita sai yafito daga mab’oyarsa suka tafa da wanda yai maganar ashe friend d’insane cosmate d’insane sannan suka kyalkyale da dariya ashe dik plan ne suka had’amata, MUJAHID yace “tin yanzu harkinfara b’ata rai kina damuwa tin wasan batai nisaba hhh don’t worry smolle baby wasan yanzu ak…