TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 1 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 1 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 1 BY AUFANA                  Www.bankinhausanovels.com.ng   BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_+ *UGANDA….* _JAWAHIR FEDERAL UNIVERSITY OF UGANDA 25/2/18~7:30PM_ Kyawawan y’ammata ne na hango guda uku acikin katafaren filin School d’in jawahir Federal University dake acikin k’asar UGANDA,,,,…. Tafiya suke acikin nutsuwa tamkar basasan taka k’asa tamkar tausayinta sukeji haka suke tafiya akanta, kyawawan yammatane kuma y’an gayu masu ji da gayu had’uwa dakuma wayewa,,..    Kutsawa nai namatsa akusa dasu saina hango wata kyakkyawa wacca naga dikta fisu kyau had’uwa gayu dakuma iya sarrafa takon tafiya acikin salo da kwarewa,,… Kyakkyawa ce sosai ajin farko,farace tass tamkar baturiya mai matsakaicin tsayi kantsa acike yake da suma tabazo ta sakko mata har gadon bayanta, fuskarta d’auke take da kyawawan sexy and blue eye’s, pink lips and doogon siririn hanci mai kamada ink, d’an k’aramin baki dai dai na kissing, yatsunta masu d’an tsayi farcenta kuma d’auke suke da jan lalle, …