TAWA TA SAMENI CHAPTER 36 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 36 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 36 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  yace gimbiya ina gajiya nace kunzo lfy,yace lafiya,ina mmn Sagir?nace tana Sallah mama ta fito suka gaisa da har nace ni ba ranar zan koma ba mama ta bude min wuta dole na bisu, Yaya Kabir yasa an gyara gidan an share shi,na zauna a falona ya shigo kusa dani ya zauna nayi kamar ban ganshi ba yace Iman kin canja min sosai yanzu ba kya kula dani kamar da shiru na mishi ya jawoni jikinshi tashi muje dakina mu kwanta nace kayi hakuri ba zan iya kuma kwana dakinka ba, yace kina hauka ne ko? nace ba hauka yace ya zaki ce ba zaki kwana dakina ba alhalin ina mijinki? nace yaynmu ina ganin girmanka kar kasa na gaya maka magana, yace gara ma ki gaya min dan shiru shirunki ya soma cutar dani ya cigaba ina matukar bukatarki ba zan iya jurewa ba, na soma kuka ina fadin dama nasan jikina kake so hakika iyayenmu sunyi kuskure da suka zata kaine zaka rikeni amana ashe ba haka Www.bankinhausanovels.com.ng Ya tare ni wayac…