TAWA TA SAMENI CHAPTER 31 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 31 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 31 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya zaki kwanta sannan ki shafa kadan dan dis zaki saa tafin hannunki ki shafa yana da_tsananin kamshi?nace Www.bankinhausanovels.com.ng yayi dubu uku Mami tace aikin shi yafi dubu goma zaki fahimata in dai yaynmu ya shaki kamshin,na ce ai ba tareqasa muke kwana ba tace ke dai kamar ba mace ba ke ba zaki yi sanadin da zaki gifta ta gabanshi ba?nace to ai bani da kudi Mami tace sai fa kin sai wannan turaren yar arab take kawo mana har ma da wasu sai kin shigo gari zan hadaki da ita nima fati matar Ismail ce ta hadamu na amshi wata kwalbar idan tazo gobe ta tashi tace bari na gaida Bilkisu tana fita na shiga daki wato bedroom na jawo durowa nasa kwalbar a ciki sannan na shiga toilet alwala nayi nayi azahar sannan na cire Www.bankinhausanovels.com.ng kayan da ya mana na daura zani ina warware riga ya shigo a kan kirjina ya saukar da idonshi nayi sauri na sa rigar In kin gama ki samin ruwa a toilet dinki mutane s…