TAWA TA SAMENI CHAPTER 30 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 30 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 30 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya zansa Mama ta samo miki mai tayaki aiki kin gane ko?nace eh bama sai ka nemo mai aiki ba ni zanyi,yace shi kenan yanzu Babanki ya cika mana Store da kayan abinci gami da kayan cefane sai ki duba babban kicin duk abinda babu sai ki rubuta Kabir zai kawo nace to ya mike ya fita na bishi da kallo a raina nace dama nasan mai aiki zan zama a gidan nan. Yayanmu zaune a gaban Haj Yaya san da yazo ya sameta tana ta sunturi a daki abin duniya ya taru ya mata yawa, in da ta san danta zai auri matsiyaciyar yarinyar nan da bata kashe kudinta a banza ba gashi kuma abinda ya faru tana kishi da uwarta sannan yarta ta aure ma ta danta kuma wanda ta fi so; bazata yiwu ba ta ta tada masifa Alhj yace zai saketa in har ta sa dan nata ya saki Iman,ita kam ba zata iya hada zuriya da Habiba, ta dube shi wacce shawara ka yanke a kan yarinyar nan?gabanshi ya fadi yace to Haj ni ya zanyi haka Allah ya kaddara…..ta dubesh…