SIYASA TAAH CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY?

SIYASA TAAH CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY?
SIYASA TAAH CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY?               Www.bankinhausanovels.com.ng  Ganin Meemah ta gudu tabar su da fitina yasa Zubaida Fallawa tana nufar ung.wahalallu,a dandali ta hango Namadi,wanda da ganin ta ya fara washe baki tun kan ya karako wurin ta,ana shi tunanin Tazo suka kara kwasar Roman junan su. Gimbiya zubaida,gimbiya a wurina Namad….Kai Namadi ba lokacin mgn ne ba yanxu,Meemah ta jawo mana mgn….me ya faru,me yasamu da Meemah? Ina ai ba itace tajawo wa kantq ba,mu tajawo mana…kasan Major Abdulrahman abdulrahim,saurin daga kansa yy yayin da kirjinn sa yafara dukan uku³ yayin da Zubaida tafara kora masa bayani akan Tsayayyar da Meemah tayiwa sojojin nan ciki harda babban su over roll. Gasu can kuka kame munsu,suka jiyo wani muryar mahagon soja,wanda kamin suyi wani yunkuri sun tun karosu,Namadi ai gidan sa ya fada,yana garmakowa yyn da zubaida tayi kofan lange² nasa amma ya garmako….nan waanan sojojin sukayo kan Zubaida,suna shirin kokarin bugun ta kenan,saboda wahalar da t…