SAINA AURI MARUBUCI CHAPTER 6 BY Xayyeesherthul-humaerath

SAINA AURI MARUBUCI CHAPTER 6 BY Xayyeesherthul-humaerath
SAINA AURI MARUBUCI CHAPTER 6 BY Xayyeesherthul-humaerath                     Www.bankinhausanovels.com.ng  Ta farka , Hamdallah Mammaah ta fara. Cikin farinciki ta fita. Maryam ta rike Nafeesa, “Sannu Habibbty kin tashi?” Kan gadon ta fara bincikawa ta nemo glass dinta tare da kafawa a idonta ta gyara zaman. Da Murmushi Nafeesa ta kalleta , “Na tashi Habibbty yaushe kikazo?” Maryam ta ce, “Tun Safe kinata barcinki abunki.” Waige,waige ta fara, “Umm Habibbty ina wayata naji ana kirana,ki dubamin ita.” Maryam ta tashi tana, “Oh keda kike barci ina zakiji wani kiri ni kaina banji Ba bara na duba jakar nan taki.” Cikin sa’a kuwa ta Ciro wayar tare da mik’a mata, “To Madam ga shi wayar ma da akashe take, ko ta ina ki ka ji kiran mu ba mu ji ba oho.” Murmushi kawai tayi tare da kunna wayar kamar yadda taji aranta cewa Jameel na nemanta hakan ya sa ba inda ta fara lekawa sai Group din Marubuta, Message ko na farko d ya fara zuwa mata shine wan da sahibinta ya yi tagging dinta. Tsayawa kallon message d…