SAINA AURI MARUBUCI CHAPTER 4 BY Xayyeesherthul-humaerath
SAINA AURI MARUBUCI CHAPTER 4 BY Xayyeesherthul-humaerath SAINA AURI MARUBUCI CHAPTER 4 BY Xayyeesherthul-humaerath Www.bankinhausanovels.com.ng Dubawan da zai yi kuwa ya tarar group din cike yake ba damar Kara wani in ba wai wani ko wata sun fita ba. Komawa Private ya yi tare da fadin, “Ba waje fa, group din acike yake sai dai ki bata hakuri ta jira ko wasu zasu fita.” Har cikin ran Farida bataji ba dadi ba Sam kawai sai ta ce, “To ni dai in an samu hali asata Dan tana da bukatar kasancewa agidan matukar gaske.” Wa she gari Shiru shiru Nafeesa ta ga ba asata A group ba hakan ya sata Kiran Nusaiba,Nusaiba na ganin kiran Nafeesa ta kau da kai tare da yin tsaki, aranta take mita, “Kai wallahi Aunty bata kyautamin ba zata ja min raini.” Ficewa tai fuu sai bangaren Anty Farida, tana shiga ta fara, “Haba Aunty Dan Allah, kina so yarinya ta rainani ne wai? Tun jiya kisa asata a group kin ki. “ Farida ta ce, “Oh ni kam dai, na bada number ta daman na Fada miki group din acike yake,dole sai wani ko wata ya fita kan asata Amman har na bada numberta.” Nusaib…