NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 8 NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 8 Www.bankinhausanovels.com.ng Momy ta ce “amma sai ka kai Siddeeqah makaranta ko?”.+ Ya ce “bani ne zan kaita ba Farooq ne zai kaita ni da safe ma zan wuce”. Sai alokacin Daddy yai magana ya ce “yau na kara tabbatar da rashin hankalin ka, matar taka ta sunna zaka bari wani kato ya dauke ta a mota, yayi tafiya mai nisa da ita? Tun wuri ka canza tunani wannan sakarci ne”. Daddy na gama fadar haka ya mike ya nufi bedroom Momy ma ta ce “Sadeeq ma kare maganar da safe zan bi bayan Daddyn ku”. Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya ce “Allah ya tashe mu lafiya”. saboda yaso su gama magana tun yanzu, dan shi har cikin zuciyar sa ba zai kai ta ba * ** * * * * * * * * A ban garen Zuby kuwa suna ta sheke ayar su inda wa’innan manyan matan suka zabi wa’inda sukai musu kana suka shiga wani daki mai girman gaske yana dauke da manyan katifu masu laushi an lailaye su da zannuwan gado masu kyau da tsari Ko wace mace mata biyar ne a kanta biyu suna wasa da dukiyar fulanin ta yayin da biyu suk…