MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU
MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU Www.bankinhausanovels.com.ng  banda jikine yasa haka oho, amma a kwana biyu nan nayi kina har tdanuna inn na yan Chinese ya koma ciki. Tabbas nima ina zargin cikin ne dani, sabida kuwa robar bakin mahaifa suka saka min, kuma ba. Kafe shi nayi da ido, nace. “Please Dr Fu’ad zaka kira.” “Toh muje muyi wanka.” Kamar na saka kuka haka nake ji, dakyar na mike ya tallabe Ni, muka je wanka tuna fitowa yakira Dr Fu’ad, yazo duba Ni sosai.  Sannan ya tabbatar ina dauke da cikin wata uku (_shashanci irin na SAFINAH ba ita daya ba mata dayawa haka suke fama dashi sai ayi tsarin iyali da zaran rabo yazo Alkur’an sai dat wata tayi hathuwa kawai, sabida Ni naga haka da idona) Www.bankinhausanovels.com.ng  Kamar mara gaskiya haka nake ji, dan Ni nasaka a raina na gama haihuwa, shi kam murna zai sake samun haihuwa a gidan shi, Ablah zan iya cewa shekarunta bakwai, sai Amir me Shekara shida, sai Artah me shekara biyar, kuma kana ganin su kasan yaran kwakwa n…