MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAI_DAMBU MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAI_DAMBU “Zan yi sallah tukun.” Zare min hyab yay! sannan ya koma ban dakin ya dauko ruwa a cikin wani bowl na silver. Ya kawo min na wanke hannu sannan ya koma ya kawo min wan nayi alolan sosai. Yazo ya kad e abin sallar ya sake shimfida min, nayi sallar ina idarwa sai fadin Dudu. Sun gaisa tare da tambayar shi ya muka tashi, kallon shi nayi sannan nace. “Yaushe ya tawo.” “Uku da rabi ya shigo kasar, ya kuma kirani shine naye na dauko shi.” Sunkuyar da kai nay! kunya na dawamntyya dani. Sun fita da Dudu, can sai gasu nan sun dawo, kallona yayi yace. “Zaki lya takawa ko na daga ki.” “Zan iya taflya da kafata” Koda muka fita a hankali muke takawa, har gurin motar Dudu. Koda muka isa gidan kayanmu Dudu ya hada mana, muka bar Ukraine. Www.bankinhausanovels.com.ng Shi ya kaimu airport, tunda muka shiga ya dauki Yar shi, suka shiga hira ban kuma gane kan shi, sai da! idan yaga na juyar da kaina ko na yatsina fuskana, yace * lafiya” “ina ke miki ciwo7l” “…