MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAI_DAMBU
MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAI_DAMBU                 Www.bankinhausanovels.com.ng  Watanmu biyar muka Zo naija har da tazye na, wato Ashraf kai jama’a ina ganin bibiko yoh ko jela sai haka. Munyi yawon cikin yan uwa da dangi sannan muka dire Maiduguri dan maida Hajja,  A jirgi muka hadu da Dr inda ya nemi yaftyata baki kula shi sai da Ashraf yasaka baki sannan na yafe mishi, munyi kwanaki sannan muka baro Abuja zuwa jordan, tunda Allah ya nufa a can zanen Kaddararmu take.  Ina amu Amatullah tayi barci na gungurata can gefe nace. “Zo na baka labari me dad’i.” Daga nan muka lalace a duniyarmu…….  ake ina zaune muna hira da Batul, sai gashi ya shigo yace. “Kizo munyi baki”  Mik’ewa nayi ina mamakin suwaye bakin haka.  Har Palourn bakin shi naje nasame su anata hira wayen maza da ban mata daban cikin shiga irinta Alfarmar, duk cikin bryu ne muke kusan shekaru d’aya dasu.  Da sallama na shiga, matan suka zuba min ido. K’asa-k’asa naji wata me karanci shakaru a cikin su tace. * [tace Sar…