ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 9 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 9 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 9 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Cikin Kunar rai Haj. Asiya ta ce, “Daddy – kada ka kuskura ka Karasa gurin yaron nan, domin gashi a bayyane zarginmu ya zama gaske”Cikin tsawa da bacin rai ya juyo ya kalleta, ya ce. “Asiya kin san irin mugun furucin da kike yiwa dan da kika haifa a cikinki kuwa? Don kawai — Www.bankinhausanovels.com.ng Zuciyar ki tana zargin wani abu sai kawai ki zartar da hukunci kai tsaye?” Daddy idan har kuna zargina da wani abu to haka ne nine na aikata, ni ne na jefa Aziza cikin halin da take ciki yanzu”. Tasss! Ya dauke shi da wani wawan mari, sai da ya ga (stars) suna masa yawo a cikin idanunsa, ya yi sauri ya dafe kuncin sa, ya yi taga-taga zai fadi. “Kana da hankali kuwa? Kasan abin da kake fada min da bakin ka? Yaushe ka fara hauka ne?” . ; “Daddy wallahi sharrin zuciya da shaidan su ne suka debe ni na aikatawa Aziza haka, Daddy ku yafe min, wallahi nayi nadama fiye da tunanin ku” – “Inna lilahi wa inna ilaihi raj…