ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 12 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Cikin kuka ya rungume dan uwansa ya ce. “Yaya Jafar ba mutuwa tayi ba, amma a yanzu zan so ace: Aziza ta rasu domin ta samu nutsuwa akan wadannan masifu da suke ta_ faruwa da ita, daga wannan sai wannan. Wai_ likita ne yanzu yake fada min wai tana dauke da juna biyu na tsawon wata uku”,. Mutuwar tsaye Alh. Jafar ya yi, nan da nan ya shiga cewa.”Ya Hayyu ya Kayyumu!”. _ Abinda ya yi ta maimaitawa kenan a bakin sa. Haamwed da yake gefe dora hannu biyu yayi akai yana salati hade da kuka, haka itama Haj. Asiya. – . Ya koma gefe yana ta buga hannunsa a jikin garu, Mukhtar ya yi sauri ya riKe shi ya ce. . “Hameed baka da hankali? So kake ka ji: ma kanka rauni ne?” “Uncle.ka barni, bani da wani amfani a rayuwata tunda har…”. . Hameed ba zaka yi shiru da bakinka ba sai kana mana surutan banza!” Alh. Jafar ya katse shi cikin hanzari, da sauri ya zo ya riKe masa hannu ya ce. “Hameed, idan ba zaka tsaya ka kwnatar da h…