ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 11 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 11 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 11 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Lokacin babu wanda bai zubar miki da hawaye ba don tausayin ki, haka dai muka ci gaba da rayuwa cikin jiran tsammani. Da yake Allah maji roKon bawansa ne, Gagara misali, wata rana na shiga bandaki Ammin ku ta fita waje don yin rakiyar ‘yan dubiya da suka zo, Abban ku yana can masallaci _ kamar yadda ya saba yana karatun AlKur’ani. : Ina fitowa sai kawai na iske Aziza zaune kan gadon gsibiti ita kadai garau da ita sai dube_ dube take, cikin murna da doki na ce. – “Aziza  na.Na  fada cikin Karaji da doki, sannan na daga hannu sama na fara yiwa Allah godiya. Abin mamaki Aziza bata juyo ba bare ta . Lura da abinda nake yi, ita dai hankalin ta gaba daya yana kan  Www.bankinhausanovels.com.ng  robar igiyoyin da suke. jone jikinta su tabi da kallo tana mamakin yadda aka maKala matasu. Da sauri na zo gabanta na riKe hannayen ta, hawaye na zubo min na ce. “Aziza ba ki ganni-bane? Granny dinki ce – fa?” ~ Wani irin k…