ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 1 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Yammacin ranar asabar an tashi da muku-mukun sanyi da hazo a Kwaryar birnin Kano, tun da garin Allah ya waye babu wani hasken ranarda_ya fito, haka garin yake a lumshe gwanin dadi * gamazauna birnin:’ Sanye take cikin Kananan kaya, dogon _*siket ne na (jeans) dogo har zuwa Kafarta hade ~ da Karamar riga a jikinta, sannan ta dauki wani jaket ta dora akai irin mai tarin gashin nan a . hannunta da wuyanta buzaza kamar gashin mage, kanta sanye da hular sanyi da yayi Kokarin boye tarin yawan gashin kanta. Ta turo Kofar get din gidansu ta fito cikin (estate) din su ta ga gurin wayam kaf babu kowa a waje, haka ta runtse idanunta ta huro Www.bankinhausanovels.com.ng numfashin da ta shaka nan take ya zamo hayaki, damuwa ta ziyarci’ kyakkyawar fuskarta, nan ta shiga addu’a cikin ranta na cewar Allah Ya kawo lokacin da burinta da mafarkinta zai zamo gaske, ranar da zata wayi gari ta ga (estate) …