YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 16 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 16 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 16 BY maryamatus saadatu                     Www.bankinhausanovels.com.ng  …………..       Ta’karasa maganar tana takun izza da takama….mairoji ta kalleta tare da fadin auty magana kike .ne.ta dafa kafadar ta,mairoji nayi alkawarin duk wanda ya takani..nine maganinsa..wallahi bazan saurarawa kowa ba.. kuma saina zabi wanda zan dinga kulawa..nayi ma.amula da wanda nake soo..      Ta sumbaci goshin mairoji tare da fadin go ko.mairoji bata son mai tace ba .amma tayi har sa she kawai ta huce gaba..suka nemi guri mai tsada. suka kama..mairoji ta bude baki ganin yadda aka tara abun arziki adakin…ta sa hannu ta shafi flowers dasuke haska hotan heart…spn ta dafata. sorry my kada kidamu muhuta ko..sanan ki kira mun yayar ki muji ina ta sauka. ta numfasa wlh nima naga nawa naga naje gurin auty n..ta sunkuya ta dauki tahul tayi toilet ta yi wanka sanan ..      tunda ta fito nuwaira take kare mata kallo..wlh sister kinmun kyau yau kamar meenal..komai naki yafara juyewa nata…ta…