YARIMA MUS'AB CHAPTER 5

YARIMA MUS'AB CHAPTER 5
YARIMA MUS’AB CHAPTER 5                    Www.bankinhausanovels.com.ng  Ammi tayi mamakin jin cewar zasuyi tafiya da Malam amman batayi musu ba ta shirya kayanta a jaka kala biyu dan ba’a sanar da ita ko tafiyar ta kwana bace hakama Mami da Inna sun shirya nasu kayan+ “Wai Mlm ya kukayi ne da maneman auren diyar waccan matar” cewar matar Bappa Auwalu Bai amsata ba tunda ya shigo yake ta tunani shi da farko yaji mamakin jin cewar dan sarki keson Mami yaso ace ‘yarsa suka zo nema to amman gabadaya ynx kwakwalwarsa a dame take da maganganun Malam wanda bai fahimci komi ba sedai yaji dadin cewa da akyi dashi za’a tafi Bauchin gobe A Bauchi kuwa bayan isowan su direct Fada suka wuce Abba Sadiq ya isa wurin ‘yar uwanshi suka tattauna sunyi akan goben ta taho gidan mahaifinsu tare da Hafsa da kuma Yarima nan shima Mus’ab yake jin yadda sukayi a Gombe yaso ya daga hankali amma Ummy ta nuna mishi yy hkr zuwa goben suga abinda Allah zaiyi domin haka kawai mutumin bazai nemi ganin Kakansa kawai don …