YARIMA MUS'AB CHAPTER 4 YARIMA MUS’AB CHAPTER 4 Www.bankinhausanovels.com.ng Sai la’asar suka tashi daga nan sukayi wanka da sallah suna kan wanke² su Yarima suka shigo niki² da kaya a hanunsu Hafsa ce tayi saurin dauraye hanunta taje ta amshi kayan dake hanun Yaya Sadiq tana cewa “sannun ku da zuwa Yaya” Ya dago ido suka kalli juna tuni yaji wani abu na motsi cikin zuciarsa ita kuma da sauri tayi kasa da kanta ta shige falo da kayan ta koma wajen da suke aiki Mami kam tuni ta dauraye nata hanun tabi bayansu tana raba ido Sadiq da ya gama fahimtar inda ta dosa yaki ko kallon ta Ammi itama da ta fahimce ta tace “Wuce kije ki tayata ku karisa tun dazu ita ke ta aiki banda shirme ba abinda kk iya” “Kwadayayya” cewar Sadiq Tana dan turo baki ta fita har Hafsa ta gama tana share wajen suka dawo dakin suka zauna Yarima ne ya jawo ledar ya mika mata “ke lallai Blacky akwai kwadayi in ba baki akayi ba babu zaman lfy” Da sauri ta karba “eh dai naji” ta ciro roba daya ta mika ma Hafsa “Besty Ungo naki” Ta …