WACE CE ITA COMPLETE BY HAUWA M.JABO

WACE CE ITA COMPLETE BY HAUWA M.JABO
WACE CE ITA COMPLETE BY HAUWA M.JABO                   Www.bankinhausanovels.com.ng  kiyi sauri ki sauko maigadi ya kusa zuwafa, Daga saman icen wata siriyiyar yarinya kamar bulala da qarfi tace mangoro nawa na tsinko? Daga gefen wata yar lukutar yarinya tace guda 8 ne Amma uku basu nunaba. Yarinyar da take saman ice tace yauwa.. haka naga ta diro kaman biri daga saman iccen ni jabo da naje gano muke WACE CE ITA? saida na firgita mace haka ba tsoro na kalli bishiyar naga tsawonta abinda yafi bani mamaki ya akayi ta hau bishiyar ba tsani.? Kamin in waigo sai kawai na hangota saman dayan bishiyar har ta Dane bishiyar, ta fara tsunko gwaiba tana wurgowa qasa qawayenta suna cabewa, da gani wayannan yaran taqdiraine waima ya take hawan bishiyar ba tsani?? Yau sai na kakkaryaku Dan ubanninku! Matsiyata..!! Muryar wani dan tsoho naji da alama shine mai gadin wurin Iffatu sauko baba shehu.!! baba Shehu!! Haka suke fada suna ihu, Timmm naji Abu siririyar yarinyar ta fado na tsorata Dan na dauka ta karye Amma inaaaa…