TAWA TA SAMENI CHAPTER 25 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 25 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 25 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  tashi ba sai da aka soma liki sannan ne na shiga nima na bada tsoro da kudi na fito,anty mimi tayi kyau sosai cikin farin tattausan leshinta rigar fitet ce don haka cikinta ya dan fito dan das daga mun hada ido Sai ta dalla min harara har Amira ta lura da ita tace ke kefa matar can take harara nace tayi ta gama abinda yasa ma bata neme ni da rigima ba dan tasan yanxu bama shiri da mijinta ko ince an samin rana shiyasa Amira tace haka ne kam,wayata ta soma ringin na duba sunan yaynmu na gani gabana yayi mummunan faduwa na dauka yace ina jiranki a falon gidan nan cikin in ina na  Www.bankinhausanovels.com.ng ce ban san hanya ba ki tambaya sai ya kashe wayar na dubi Amira kinji yaynmuda rikici ko wai na sameshi falonsu bayan dazu da ya ganni sai ya wani daure fuska Amira tace kije mana nace to ai tana kallona matarshi Amira ta ce to zauna ina ruwana,na mike na nufi hanyar waje nan na kirashi nace ban gane hanyar ba gani …