TAWA TA SAMENI CHAPTER 24 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 24 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 24 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  ya dubeta wanene?ta dan tsina baki ko Adams yake ne oho?haushi ya kama shi me yasa yarinyar nan batada kunya ne yanxu?amma zaiyi maganainta yace fita anan banza kawai ni zaki cewa baki san Adams ba? ta fita tana yin kuna kunai na gaji da wulakancinka komai kace sai an maka ni ko gsky ko a gidanmu ban kauda tsinke bare wani girki ina dan wanda zan iya kai kuma kana ganin kasa wata yana jiyota sai dai bai san me take fada ba yace zaki gane kuskurenki. Ya sami Adams zaune shima da shiga irin ta Maska Adams ya dubeahi kace ka shirya Maska ya zauna sai dai ban karya ba,haba baka karya ba kai da kake da iyali ma,Maska yace kasan bata da Ify gata dama da son jiki sam bata son aiki Adams yace sai hakuri nidai Allah yasa nayi dace in har ka dace ka sameta din to Adams kar kayi shakka zaka sami yanda_ kake so,Adams ya ce ya kake cewa in har na sameta?kana ma shakka kenan?kar ka manta fa har na biya sadaki an sa mana …