TAWA TA SAMENI CHAPTER 20 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 20 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 20 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG ya katse ni tashi ko na mareki,tsoro ya kamani na soma kyarma adams yace Maska ya zaka ruda tane haba….shima ya katse shi please Malam yi min shiru kajiko,na nuna Mami ga Mami ma nan yace nina kawota?wanda ya kawo ta shi zai maidata na mike ya dafo min baya har gurin motoci,shiga nan ki jirani tunda ke bakya jin magana,kin je kin saki baki kina faman yima Adams dariya zanyi purnish dinki,ya rufe motar da karfi ya tafi.haka na zauna shiru can da na gaji ga wuri yayi shiru sai sautin kidan can gurin dinner kawai sai na kira wayar mami nace wai yayanmu fa?tace gashi can wurin Amaryar shi suna zaune suna hira nace to na kashe wayar duk haushi ya isheni nace wato shi yana can yana hira da matarshi ni kuma ya hana ni neman miji ba wani jiranshi da zanyi tfy ta zanyi abuna wato ga mai gadi! na soma kici kicin bude kofa abin haushi sai na kasa hala kulleni da key ne in ba haka ba na jijjiga murfin ko motsi baiyi …