TAWA TA SAMENI CHAPTER 19 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 19 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 19 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Allah ya saka ma telolin shagon yaya sulaiman da alkhairi ganin yanda na fito cikin dinkin da ke jikina material ne blue mai filawoyi fari da bakake ga stones suna kyalli nasa sarka da yan kunne fashion blue jaka ta da takalmi karamin gyalena fari ina cikin fesa turare ne wayata ta soma ringin na duba yaynmu ne na dauka kin shirya ne? tambayar da ya soma yi min kenan,na shirya na ce cikin sanyaya murya ya dan ja numfashi to fito  WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG waje na ga kwaliyarki kafin in wuce kinsan fa ni zanje can ne mu tafi tare da mimi nace to amma raina nace ina ruwana in ma da mamanta zaku,ya kashe wayar na dubi agogo takwas da rabi na dare nace anya mama zata barni na tafi kuwa mami ta shigo dakin itama cikin less fari tayi kyau nace zakije ne?tace zanje kinsan nasir zanbi nace yawwa har naji dadi tace su Bilki da Sa’a da kyar ne zuwansu amma suna dai can gidan amarya nace har an kaita ne?mami tace a…