TAWA TA SAMENI CHAPTER 17 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 17 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 17 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI            WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG  jim kadan wayata tayi kara na duba sai naga lambar yayanmu da sauri na dubi gurin da yake bashi nan sai na dauka nace hello ya katseni ki sameni a wajen hall din nan gurin wayoyin nan ta kofar baya na fita da sauri can bayan wasu furanni na ganshi na isa cikin fargaba ya dubeni fuskarahi ba annuri yace me gayen nan yace miki?nayi shiru ba zaki gaya min ba?ya daka min tsawa jikina yana rawa nace yace ne yana sona,da sauri ya dubeni sonki?. Na gyada kai alamar eh yace oh my God bana sanar dashi krt zakiyi ba?to naji me ke kikace mishi?nace nima haka nace mishi ya dunkule hannunshi ya naushi dayan hannun sannan ya dinga kai kawo a filin gun mamakin shiga damuwar dayayi na tsaya yi a raina nace ya bar amaryarshi yana yin abin da bai dameshi ba,kamar ya san tunanin da nakeyi sai naji ya dawo gabana daf dani yasa hannuwanshi ya rike kafaduna yace kar kiga na shiga wannan halin kiyi tunanin inayin shishi…