TAWA TA SAMENI CHAPTER 16 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 16 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 16 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng yace Haj waya kawo maki wadannan kananan surutan ne?nifa mutunci ne tsakanina da yarinyar nan tana hidima dani sosai don Allah haj ki daina jin zancan mutane yarinyar nan ita da uwarta suna da kirki kum….ta katse shi an baka kaci a cikin abinci ba dole kace haka ba na gaya ma ka koyaya ni zan mummunan saba maka ta nuna Mimi wannan ita menene laifinta?da zaka sasu a kasuwa sai kowa ya riga zabar Mimi kuma zanyi maganin agola a gidan nan wayarta tayi kara ta dauka ta duba ka dai ji na gaya maka ga babanku nan ma ya dawo shi ne yake kira bari naje,ta dube shi sai ka bata hakuri ai,tana fita ya galla ma Mimi harara san nan yace ke ma zan yi maganinki bakina hada ni da uwata ba ya mike ya zo kusa da ita wllh wilh in kika kuma hada ni da ita sai na fasa auran nan ke ko an daura sai na sakeki akan Iman, Yayi waje ya barta cikin mamaki da tsoro koda haj yaya ta dawo bata sanar da ita yanda suka y…