TAWA TA SAMENI CHAPTER 15 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 15 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 15 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  fuskarshi babu walwala ya dago kai ya dube ni yaya kai din na dan lumshe ido sannna nace da sauki na kula tun da nayi rashin Ify sam baya son yimin tsawa ko fada ya dubi kwalin dake gabana yace menene wannan?Yaya gudummuwata kenan a ba jamai’a. Ina zuwa na koma na dauko dayan kwalin na samehi yana duba wa ya dubeni yace amma sunyi kyau mun gode,na danyi yake nace um ya turo min kayan gabanshi yace ga naki kayan bikin harda ankon,nace ai Baba yayi mana ankon,yace duk da haka ki dauka ina son ki kaima telanki da yake maki dinki don ya iya sosai nace yaya Sulaiman ne ya ma samu aiki yanzu bai cika zaman shagon ba sai ZAMU TASHI  dai yaranshi,yace to kikai inda za’ayi maki mai kyau,takalman ki jakunkuna sai yau za‘’a kawo anjima kadan gidan Nasir na manta su nace na gode ya kuma duban hannuna ke bakiyi lallen bane?nace eh yace kiyi gobe zanzo na kaiki saloon mamaki ya kamani nace ko dai yana zaton da Amaryar ya…