TAWA TA SAMENI CHAPTER 13 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 13 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 13 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  nace Assalamu alaikum sai naji ance Wa’alaikummussalam,jin muryar da ta amsa nan da nan na gane yayanmu ne farin ciki da na ji baya misaltuwa ina wannan tunanin ne naji yace Naman Sagir ina yini? nace ba ita bace ni ce Mama tana dakin Alhaji yace ok! nace ina kwana?yace lafiya amma mu nan rana ce kuna Ify?nace Ify lau yace to kice da Maman Sagir ina gaisheta dama don mu gaisa ne na kira kafin nace to har ya kashe ranar nayi walwala har yamma don jin muryar abin sona.  Www.bankinhausanovels.com.ng  Lokacin da zai tfy nan ko ince da zaya koma ina cikin wannan tunani sai naji yace kin gama?dama na gama sai nace e yace to gashi na isa na dan rage tsawo yace wannan ya turo mani akwati naki ne sannan daya kuma zaki kaima Mimi nata nace to nagode Allah ya kara daukaka duk da bai amsa ba nasan yaji dadin ZAMU TASHI  adduar,na dau akwatin nayi cikin gida Allah yasa ba kowa a tsakar gidan ni da mama muka bude…