TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 6 BY MANSUR USMAN (SUFI) TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 6 BY MANSUR USMAN (SUFI) Www.bankinhausanovels.com.ng Abin da ya bata mamaki shi ne ya akayi sarauniya lasmirat da saurayi yaslir suka kasance masu tsananin zafin nama, tabbas yau ta hadu da takadiran jarumai, hakika rashin wannan nasara Kasanta darajar ta ne da kimar ta, Koda tazo nan a tunanin ta sai kawai ta canza salon fadanta yazamana cewa tana hada kai bugu da naushin hannu da Kafa, . Ai kuwa nan take labari yasha Bambam, domin a halin yanzu dakyar su yaslir ke iya mayar da martani . Idan ta daki gini ya tarwatse sai kaga duwatsun sun yiwa su lasmirat lugudan duka,_ . . . Sai da aka shafe tsawon dakika dari da doriya ana wannan fafatawa, . Ana cikin wannan yaki ne aljanar ta kaiwa sarauniya lasmirat da yaslir wawan naushi da nufin yi musu farat . daya, -Amma kafin hannun ta yakai gare su sai suka daka tsallea_ . sama tamkar an harbosu daga cikin. baka suka bar kan ; dawakan su Sai gashi hannun ya sauka akan dawakan sun Www.bankinhausano…