TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 5 BY MANSUR USMAN (SUFI) TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 5 BY MANSUR USMAN (SUFI) Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA hallara a fadar babu , wanda yakai zulaibu yawan shekaru da kuma dadewa akan karagar mulki, Sai da sarakuna biyar suka gabatar da harajin sannan aka iso kan sarki Abu-salimat, – Abu-salimat ya mike tsaye ni da gimbiya salimat muka_mara masa baya, dakaru na biye da mu dauke da akwatin dinare gami da kayan amfanin gona, har mu ka isa inda karagar mulKi take, muka zube Kasa muka kwashi gaisuwa_ ‘* muna masu sunkuyar da kawunan mu. .. Kawai sai wadansu ‘dakaru daban a fadar suka karbi wadannan akwatin dinare suka lissafa kuma suka bincike kayan gonar suka tabbatar da ingancin su sannan suka dauke suka fice daga fadar, . Ana cikin wannan hali ne.na dan saci kallon yarima . Hatmal ai kuwa sai na ga ya Kurawa gimbiya salimat idanu yana mai yi mata wani irin kallo daya sanya hantar cikina_ . ya kada, Ku ma tsoro ya kamani. ZAMU TASHI Domin kallon da naga Yarima Hatmal na yi mata kallo ne –…