TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 3 BY MANSUR USMAN (SUFI)

TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 3 BY MANSUR USMAN (SUFI)
TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 3 BY MANSUR USMAN (SUFI)               Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Tun daga wannan rana wadannan aljanun suke gadin gidan boka Sautul-Hidar dake kan tsaunin lauhulazwar Binciken bokaye da matsafa ya tabbatar da cewa duk daya . daga cikin wadannan aljanun yana iya yakar bil’adama guda miliyan daya . Ke nan hakan ya nuna cewa aljanun zasu iya yakar duniya baki daya Tabbas a halin yanzu tunkarar gidan aljani Sautul-Hidar dai dai yake da mutum ya bude taskar ANNOBA DARI . Lokacin da boka Dayyubul-Barmas yazo daidai nan ajawabin sa. _ _ sai idanun sarauniya lasmirat suka zazzaro kuma tsoro ya _ kamata, ta shiga damuwa ainun kamar tacewa boka Dayyubul-Barmas ta janye buKatar ta, Amma Sai ta dube sa .cikin karfin hali da Ki fadi irin nasu na sarakuna tace” ya uban bokaye shin yanzu yaushe zamu yi wannan gagarumar tafiya ta dauko TAKOBIN ° _. DAUKAKA?’ Dayyubul-Barmas ‘ya  Www.bankinhausanovels.com.ng  gyada kai yace’ya sarauniyar kyawawa ai komai ya na hannun…